GidaAzkarKaratun sallar jana’izazikiri 4

Karatun sallar jana’iza — zikiri 4

الدعاء للميت في الصلاة عليه · Hisnul Muslim · 4 / 4

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ عَبْدُكَ وَابْنُ أَمَتِكَ احْتَاجَ إِلَى رَحْمَتِكَ، وَأَنْتَ غَنِيٌّ عَنْ عَذَابِهِ، إِنْ كَانَ مُحْسِناً فَزِدْ فِي حَسَنَاتِهِ، وَإِنْ كَانَ مُسِيئاً فَتَجَاوَزْ عَنْهُ)).

Ya Allah Ubangiji! Bawanka dan baiwarka ya bukaci rahamarka, kai kuma mawadacine daga barin yi masa azaba, har in ya kasance mai kyautatawa to ka kara masa a kyautatawar ta sa, idan kuma ya kasance mai laifi ne to ka yafe masa.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna