GidaAzkarAddu’ar wanda ya ji tsoron mai mulkizikiri 1

Addu’ar wanda ya ji tsoron mai mulki — zikiri 1

دعاء من خاف ظلم السلطان · Hisnul Muslim · 1 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ ربَّ السَّمَوَاتِ السَّبْعِ، وَرَبَّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ، كُنْ لِي جَاراً مِنْ فُلاَنِ بْنِ فُلاَنٍ، وَأَحْزَابِهِ مِنْ خَلاَئِقِكَ، أَنْ يَفْرُطَ عَلَيَّ أَحَدٌ مِنْهُمْ أَوْ يَطْغَى، عَزَّ جَارُكَ، وَجَلَّ ثَنَاؤُكَ، وَلاَ إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ)).

Ya Ubangiji Ubangijin Sammai bakwai , Ubangijin Al'arshi Mai girma, ka zamanto mun Kariya daga wane dan wane, da kuma rundunarsa daga cikin Haluttunka, kan daya daga cikinsu yayi mun Ta'adanci, wanda duk ka tsare to ya daukaka, kuma yabonka ya ya daukaka, kuma babu wani Ubangiji Sai kai.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna