GidaAzkarZikirai bayan sallamewa daga sallahzikiri 2

Zikirai bayan sallamewa daga sallah — zikiri 2

الأذكار بعد السلام من الصلاة · Hisnul Muslim · 2 / 8

Karanta · SauraraFayilar PDF

((لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ [ثلاثاً]، اللَّهُمَّ لاَ مَانِعَ لِمَا أَعْطَيْتَ، وَلاَ مُعْطِيَ لِمَا مَنَعْتَ، وَلاَ يَنْفَعُ ذَا الْجَدِّ مِنْكَ الجَدُّ)).

Babu wani Ubangiji da ya cancanci a bauta masa sai Allah shi kadai kuma bashi da abokin tarayya kuma godiya ta tabbata a gare shi, kuma shi mai iko ne akan komai( 3) Ya Ubangiji babu mai hana abinda ka bayar kuma babu wata amfanarwa da wanda yake da girma yake yi daga girmanka.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna