GidaAzkarZikirai bayan sallamewa daga sallahzikiri 1

Zikirai bayan sallamewa daga sallah — zikiri 1

الأذكار بعد السلام من الصلاة · Hisnul Muslim · 1 / 8

Karanta · SauraraFayilar PDF

((أَسْتَغْفِرُ اللَّهَ (ثَلاَثَاً) اللَّهُمَّ أَنْتَ السَّلاَمُ، وَمِنْكَ السَّلاَمُ، تَبَارَكْتَ يَا ذَا الْجَلاَلِ وَالْإِكْرَامِ)).

Ina neman gafarar Allah (3) Ya Ubangiji kai ne Aminci kuma daga gareka amincin ya ke, ka daukaka ya Ma'abocin girma da daukaka,

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna