GidaAzkarAddu’a bayan tahiyar karshezikiri 4

Addu’a bayan tahiyar karshe — zikiri 4

الدعاء بعد التشهد الأخير قبل السلام · Hisnul Muslim · 4 / 11

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي مَا قَدَّمْتُ، وَمَا أَخَّرْتُ، وَمَا أَسْرَرْتُ، وَمَا أَعْلَنْتُ، وَمَا أَسْرَفْتُ، وَمَا أَنْتَ أَعْلَمُ بِهِ مِنِّي. أَنْتَ الْمُقَدِّمُ، وَأَنْتَ الْمُؤَخِّرُ لاَ إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ)).

Ya Ubangiji kayi mun gafara ga abinda na aikata, da wanda ban aikata ba da wanda na bayyyana da wanda ban bayyana ba, kuma kaine mafi sani da ni kuma kaine mai gabatarwa, kuma kaine mai jinkirtawa babu wani ubangiji sai kai

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna