GidaAzkarAddu’a bayan tahiyar karshezikiri 5

Addu’a bayan tahiyar karshe — zikiri 5

الدعاء بعد التشهد الأخير قبل السلام · Hisnul Muslim · 5 / 11

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ أَعِنِّي عَلَى ذِكْرِكَ، وَشُكْرِكَ، وَحُسْنِ عِبادَتِكَ)).

Ya Ubangiji ka taimakeni akan ambatonka da gode maka, da kuma kyautatawa a Ibadarka

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna