GidaAzkarAddu’a bayan tahiyar karshezikiri 6

Addu’a bayan tahiyar karshe — zikiri 6

الدعاء بعد التشهد الأخير قبل السلام · Hisnul Muslim · 6 / 11

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْبُخْلِ، وَأَعوذُ بِكَ مِنَ الْجُبْنِ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ أَنْ أُرَدَّ إِلَى أَرْذَلِ الْعُمُرِ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ فِتْنَةِ الدُّنْيَا وَعَذَابِ الْقَبْرِ)).

Ya Ubangiji lallai ni ina neman tsarinka daga yainwa, kuma ina neman tsarinka daga tsoro kuma ina neman tsarinka kada na koma kaskantacciyar rayuwa, kuma ina neman tsarinka, daga fitinar duniya da kuma Azabar Kabari

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna