GidaAzkarAddu’a bayan tahiyar karshezikiri 2

Addu’a bayan tahiyar karshe — zikiri 2

الدعاء بعد التشهد الأخير قبل السلام · Hisnul Muslim · 2 / 11

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ إِنِّي أَعوذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ، وَأَعوذُ بِكَ مِنْ فِتْنَةِ الْمَسِيحِ الدَّجَّالِ، وَأَعوذُ بِكَ مِنْ فِتْنَةِ الْمَحْيَا وَالْمَمَاتِ. اللَّهُمَّ إِنِّي أَعوذُ بِكَ مِنَ الْمَأْثَمِ وَالْمَغْرَمِ)).

Ya Ubangiji ina neman tsari daga Azabar Kabari, da kuma fitinar Rayuwa da kuma ta Mutuwa, da kuma Sharrin Fitinar Dujal mai shafafen Ido kuma ina neman tsarinka daga sabo da kuma bashi

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna