GidaAzkarAddu’a bayan tahiyar karshezikiri 1

Addu’a bayan tahiyar karshe — zikiri 1

الدعاء بعد التشهد الأخير قبل السلام · Hisnul Muslim · 1 / 11

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُــمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ، وَمِنْ عَذَابِ جَهَنَّمَ، وَمِنْ فِتْنَةِ الْمَحْيَا وَالْمَمَاتِ، وَمِنْ شَرِّ فِتْنَةِ الْمَسِيحِ الدَّجَّالِ)).

Ya Ubangiji ina neman tsari daga Azabar Kabari, da kuma Azabar Wutar Jahannama, da kuma fitinar Rayuwa da kuma ta Mutuwa, da kuma Sharrin Fitinar Dujal mai shafafen Ido

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna