GidaAzkarDaga cikin falalar tasbihi da tahmidizikiri 7

Daga cikin falalar tasbihi da tahmidi — zikiri 7

فضل التسبيح و التحميد، و التهليل، و التكبير · Hisnul Muslim · 7 / 12

Karanta · SauraraFayilar PDF

وَقَالَ صلى الله عليه وسلم: ((يَا عَبْدَ اللَّهِ بْنَ قَيْسٍ أَلاَ أَدُلُّكَ عَلَى كَنْزٍ مِنْ كُنُوزِ الْجَنَّةِ))؟ فَقُلْتُ: بَلَى يَا رَسُولَ اللَّهِ، قَالَ: ((قُلْ لاَ حَوْلَ وَلاَ قُوَّةَ إِلاَّ بِاللَّهِ)).

Ma’ana: Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: “Ya Abdullah dan Kais! Ba na shiyar da kai ba ga wata taska daga cikin taskokin aljanna ba? Sai na ce. Shiryar da ni. “Sai ya ce: Ka ce: “Babu dabara babu karfi sai da Allah.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna