GidaAzkarDaga cikin falalar tasbihi da tahmidizikiri 8

Daga cikin falalar tasbihi da tahmidi — zikiri 8

فضل التسبيح و التحميد، و التهليل، و التكبير · Hisnul Muslim · 8 / 12

Karanta · SauraraFayilar PDF

وَقَالَ صلى الله عليه وسلم: ((أَحَبُّ الْكَلاَمِ إِلَى اللَّهِ أَرْبَعٌ: سُبْحَانَ اللَّهِ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ، وَلاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ، وَاللَّهُ أَكْبَرُ، لاَ يَضُرُّكَ بِأَيِّهِنَّ بَدَأتَ)).

Ma’ana: Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce; Mafi soyuwar zance a wajan Allah su ne abubuwa hudu: Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma yabo ya tabbata ga Allah, kuma babu abin bautawa da cancanta sai Allah, kuma Allah ne mafi girma. Babu komai a gareka da wanne daga cikin su ka fara.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna