GidaAzkarDaga cikin falalar tasbihi da tahmidizikiri 6

Daga cikin falalar tasbihi da tahmidi — zikiri 6

فضل التسبيح و التحميد، و التهليل، و التكبير · Hisnul Muslim · 6 / 12

Karanta · SauraraFayilar PDF

((مَنْ قَالَ: سُبْحَانَ اللَّهِ الْعَظِيمِ وَبِحَمْدِهِ غُرِسَتْ لَهُ نَخْلَةٌ فِي الْجَنَّةِ)).

Ma’ana: “Duk wanda ya ce: Tsarki ya tabbata ga Allah mai girma, tare da godiya gareshi. Za’a dasa masa bishiyar dabino a cikin aljanna:

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna