Gida › Azkar› Yada sallama › zikiri 2
Yada sallama — zikiri 2 إفشاء السلام · Hisnul Muslim · 2 / 3
((ثَلاَثٌ مَنْ جَمَعَهُنَّ فَقَدْ جَمَعَ الْإِيمَانَ: الْإِنْصَافُ مِنْ نَفْسِكَ، وَبَذْلُ السَّلاَمِ لِلْعَالَمِ، وَالْإِنْفَاقُ مِنَ الإِقْتَارِ)).
Abubuwa uku duk wanda ya hada su hakika ya hada imani: Mutum ya yi adalci akan kansa, kuma ya yada gaisuwar sallama a cikin al’umma da yin kyauta a cikin rashin wadata
Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham
Yada sallama zikiri 1Yada sallama zikiri 3
Tushe: Hisnul Muslim — Sheikh Said al-Qahtani · Sauti: hisnmuslim.com
Abin da ke ciki na majiyoyin da aka ambata a sama ne. Ka yaɗa waɗannan fayiloli kyauta, ba tare da izini ko kuɗi ba — ba a sayar da su ko a danganta su ga wani.
plegh.com · Ba tare da rajista ba