Gida › Azkar› Zikiran safe da yamma › zikiri 19
Zikiran safe da yamma — zikiri 19 أذكار الصباح والمساء · Hisnul Muslim · 19 / 24
((لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ، وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ)) (مائةَ مرَّةٍ إذا أصبحَ).
Babu wani Ubangiji da ya cancanci a bauta masa da gaskiya sai Allah shi kadai bashi da abokin tarayya Mulki nasa ne haka ma godiya kuma shi mai iko ne akan komai
Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham
Zikiran safe da yamma zikiri 18Zikiran safe da yamma zikiri 20
Tushe: Hisnul Muslim — Sheikh Said al-Qahtani · Sauti: hisnmuslim.com
Abin da ke ciki na majiyoyin da aka ambata a sama ne. Ka yaɗa waɗannan fayiloli kyauta, ba tare da izini ko kuɗi ba — ba a sayar da su ko a danganta su ga wani.
plegh.com · Ba tare da rajista ba