GidaAzkarZikiran safe da yammazikiri 18

Zikiran safe da yamma — zikiri 18

أذكار الصباح والمساء · Hisnul Muslim · 18 / 24

Karanta · SauraraFayilar PDF

((لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ)) (عشرَ مرَّات) ، أَوْ (مرَّةً واحدةً عندَ الكَسَلِ).

Babu wani Ubangiji da ya cancanci a bauta masa da gaskiya sai Allah shi kadai wanda bashi da Abokin tarayya Mulki nasa ne haka ma godiya kuma shi mai Iko ne akan komai ( Sau goma) ko ( Sau daya in ya gaji)

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna