GidaAzkarAddu’a yayin tasowar iskazikiri 2

Addu’a yayin tasowar iska — zikiri 2

دعاء الريح · Hisnul Muslim · 2 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ خَيْرَهَا، وَخَيْرَ مَا فِيهَا، وَخَيْرَ مَا أُرْسِلَتْ بِهِ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهَا، وَشَرِّ مَا فِيهَا، وَشَرِّ مَا أُرْسِلَتْ بِهِ)).

Ya Allah Ubangiji! Lalle ni ina rokonka alherinta da kuma alherin da ke cikinta da kuma alherin da aka aikota da shi. Kuma ina neman tsarinka daga sharrinta da kuma sharrin da ke cikinta da kuma sharrin da aka aikota da shi.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna