GidaAzkarAddu’a yayin tasowar iskazikiri 1

Addu’a yayin tasowar iska — zikiri 1

دعاء الريح · Hisnul Muslim · 1 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْــــــأَلُكَ خَيْرَهَا، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهَا)).

Ya Allah Ubangiji! Lalle ni ina rokonka alherinta, kuma ina neman tsari daga sharrinta

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna