GidaAzkarAddu’a yayin rufewa mamaci idozikiri 1

Addu’a yayin rufewa mamaci ido — zikiri 1

الدعاء عند إغماض الميت · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ اغْفِرْ لِفُلاَنٍ (بِاسْمِهِ) وَارْفَعْ دَرَجَتَهُ فِي الْمَهْدِيِّينَ، وَاخْلُفْهُ فِي عَقِبِهِ فِي الْغَابِرِينَ، وَاغْفِرْ لَنَا وَلَهُ يَا رَبَّ الْعَالَمِينَ، وَافْسَحْ لَهُ فِي قَبْرِهِ، وَنَوِّرْ لَهُ فِيهِ)).

Ya Allah Ubangiji! Ka gafartawa wane (sai ka fadi sunan sa), ka daga darajarsa a cikin wadanda aka shiryar, ka maye masa azuriyarsa da ya bari, ka gafarta mana kuma ka gafarta masa Ya Ubangijin talikai, ka yalwata masa a kabarinsa ka haskaka masa shi acikinsa.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna