GidaAzkarAddu’ar maralafi da ya fidda rai da tashinsazikiri 3

Addu’ar maralafi da ya fidda rai da tashinsa — zikiri 3

دعاء المريض الذي يئس من حياته · Hisnul Muslim · 3 / 3

Karanta · SauraraFayilar PDF

((لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَاللَّهُ أَكْبَرُ، لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ، لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ لَهُ المُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ، لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَلاَ حَوْلَ وَلاَ قُوَّةَ إِلاَّ بِاللَّهِ)).

Babu abin bautawa da cancanta sai Allah, Allah shi ne mai girma, babu abin bautawa da cancanta sai Allah shi kadai yake, babu abin bautawa da cancanta sai Allah shi kadai yake ba shi da abokin tarayya, babu abin bautawa da cancanta sai Allah, gareshi kadai mulki yake kuma dukkan godiya ta tabbata a gareshi, babu abin bautawa da cancanta sai Allah, babu karfi kuma babu dabara sai ga Allah.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna