GidaAzkarAddu’ar maralafi da ya fidda rai da tashinsazikiri 2

Addu’ar maralafi da ya fidda rai da tashinsa — zikiri 2

دعاء المريض الذي يئس من حياته · Hisnul Muslim · 2 / 3

Karanta · SauraraFayilar PDF

((جَعَلَ النَّبِيُّ صلى الله عليه وسلم عِنْدَ مَوْتِهِ يُدْخِلُ يَدَيْهِ فِي الْمَاءِ فَيَمْسَحُ بِهِمَا وَجْهَهُ، وَيَقُولُ: لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ إِنَّ لِلْمَوْتِ سَكَرَاتٍ)).

Annabi ya sanya hannunsa cikin ruwa lokacin Mutuwarsa yana shafar fuskarsa da su yana cewa : Babu Sarki sai Allah lallai Mutuwa tanada magagi

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna