GidaAzkarZikirin tashi daga baccizikiri 1

Zikirin tashi daga bacci — zikiri 1

أذكار الاستيقاظ من النوم · Hisnul Muslim · 1 / 4

Karanta · SauraraFayilar PDF

( الْحَمْدُ للَّهِ الَّذِي أَحْيَانَا بَعْدَ مَا أَمَاتَنَا، وَإِلَيْهِ النُّشُورُ )

Ma’ana: Dukkan godiya ta tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya dauke ranmu (nufashi), kuma gare shi ne makoma take .

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna