GidaAzkarZikirai bayan sallamewa daga sallahzikiri 7

Zikirai bayan sallamewa daga sallah — zikiri 7

الأذكار بعد السلام من الصلاة · Hisnul Muslim · 7 / 8

Karanta · SauraraFayilar PDF

((لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ يُحْيِي وَيُمِيتُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ)) عَشْرَ مَرّاتٍ بَعْدَ صَلاةِ الْمَغْرِبِ وَالصُّبْحِ.

Babu wani Ubangiji Sai Allah shi kadai kuma bashio da Abokin tarayya, kuma gareshi godiya take kuma yana rayawa kuma yana kashewa kuma shi ,ai iko ne akan komai Sau goma bayan Sallar Magriba da kuma Asuba

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna