GidaAzkarAddu’ar sujjadar karatun Alkur’anizikiri 2

Addu’ar sujjadar karatun Alkur’ani — zikiri 2

دعاء سجود التلاوة · Hisnul Muslim · 2 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ اكْتُبْ لِي بِهَا عِنْدَكَ أَجْراً، وَضَعْ عَنِّي بِهَا وِزْراً، وَاجْعَلْهَا لِي عِنْدَكَ ذُخْراً، وَتَقَبَّلْهَا مِنِّي كَمَا تَقَبَّلْتَهَا مِنْ عَبْدِكَ دَاوُدَ)).

Ya Ubangiji ka rubuta mun lada a gareka, kuma ka saryan mun da Zunubaina, kuma ka ajiye mun ita a gurinka tanadi, kuma ka karba mun ita kamar yadda ka karbawa bawanka Annabi Daud

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna