GidaAzkarAddu’ar sujjadar karatun Alkur’anizikiri 1

Addu’ar sujjadar karatun Alkur’ani — zikiri 1

دعاء سجود التلاوة · Hisnul Muslim · 1 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((سَجَدَ وَجْهِيَ لِلَّذِي خَلَقَهُ، وَشَقَّ سَمْعَهُ وَبَصَرَهُ بِحَوْلِهِ وَقُوَّتِهِ، ﴿فَتَبارَكَ اللَّهُ أَحْسَنُ الْخَالِقِينَ﴾)).

Fuskata tayi Sujada ga wanda ya halicce ta kuma ya suranta ta kuma ya tsaga jinta, da ganinta, da ikonsa da dabararsa tsarki ya tabbata ga Maficin iya halitta

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna