GidaAzkarFalalar salati ga Annabi ( S.A.W)zikiri 4

Falalar salati ga Annabi ( S.A.W) — zikiri 4

فضل الصلاة على النبي صلى الله عليه و سلم · Hisnul Muslim · 4 / 5

Karanta · SauraraFayilar PDF

وَقَالَ صلى الله عليه وسلم:((إِنَّ لِلَّهِ مَلاَئِكَةً سَيَّاحِينَ فِي الْأَرْضِ يُبَلِّغُونِي مِنْ أُمَّتِي السَّلاَمَ)).

Kuma manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: ‘Allah yana da wadan su mala’iku matafiya a bayan kasa, suna isar mini da sallama daga al’umma ta’.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna