GidaAzkarFalalar salati ga Annabi ( S.A.W)zikiri 3

Falalar salati ga Annabi ( S.A.W) — zikiri 3

فضل الصلاة على النبي صلى الله عليه و سلم · Hisnul Muslim · 3 / 5

Karanta · SauraraFayilar PDF

وَقَالَ صلى الله عليه وسلم: ((الْبَخِيلُ مَنْ ذُكِرْتُ عِنْدَهُ فَلَمْ يُصَلِّ عَلَيَّ)).

Kuma Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: “Marowaci shi ne wanda aka ambace ni a wurinsa amma bai yi mini salati ba”.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna