((عَنِ ابْنِ عُمَرَ رضي الله عنه قَاَلَ: كَانَ يُعَدُّ لِرَسُولِ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم فِي الْمَجْلِسِ الوَاحِدِ مِائَةُ مَرَّةٍ مِنْ قَبْلِ أَنْ يَقُومَ: ((رَبِّ اغْفِرْ لِي، وَتُبْ عَلَيَّ، إِنَّكَ أَنْتَ التَّوَّابُ الغَفُورُ)).
Daga Abdullahi dan Umar, Allah ya kara musu yarda, ya kasance yana lissafa (zikirin da) Ma’aikin Allah a zama guda kafin ya tashi, (yana cewa): Ya Ubangiji ka gafarta mini, ka yafe mini. Lalle kai ne mai karbar tuba kuma mai yawan gafara.
Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham