GidaAzkarAddu’a kafin a fara cin abin cizikiri 2

Addu’a kafin a fara cin abin ci — zikiri 2

الدعاء قبل الطعام · Hisnul Muslim · 2 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((مَنْ أَطْعَمَهُ اللَّهُ الطَّعَامَ فَلْيَقُلْ: اللَّهُمَّ بَارِكْ لَنَا فِيهِ وَأَطْعِمْنَا خَيْراً مِنْهُ، وَمَنْ سَقَاهُ اللَّهُ لَبَناً فَلْيَقُلْ اللَّهُمَّ بَارِكْ لَنَا فِيهِ وَزِدْنَا مِنْهُ)).

Duk wanda Allah ya ciyar da shi abin ci ko ya shayar da shito ya ce: Ya Allah Ubangiji! Ka sanya mana albarka a cikinsa kuma ka kara mana shi

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna