GidaAzkarAddu’a kafin a fara cin abin cizikiri 1

Addu’a kafin a fara cin abin ci — zikiri 1

الدعاء قبل الطعام · Hisnul Muslim · 1 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((إِذَا أَكَلَ أَحَدُكُمْ طَعَاماً فَلْيَقُلْ بِسْمِ اللَّهِ، فَإِنْ نَسِيَ فِي أَوَّلِهِ فَلْيَقُلْ بسمِ اللَّهِ فِي أَوَّلِهِ وَآخِرِهِ)).

Idan dayanku zai ci abinci to ya ce: Da sunan Allah idan kuma ya manta bai fada ba afarkon cin abincin to ya ce: Da sunan Allah Farko da karshe.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna