GidaAzkarKaratun sallar jana’iza ta karamin yarozikiri 2

Karatun sallar jana’iza ta karamin yaro — zikiri 2

الدعاء للفرط في الصلاة عليه · Hisnul Muslim · 2 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ اجْعَلْهُ لَنَا فَرَطاً، وَسَلَفاً، وَأَجْراً)).

Ya Allah Ubangiji! Ka sanya shi ya zama wata ajiyace a gare mu, kuma wani abu da aka gabatar kuma lada.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna