Gida › Azkar› Addu’ar wanda aka jarrabeshi da shakka a Imani › zikiri 3
Addu’ar wanda aka jarrabeshi da shakka a Imani — zikiri 3 دعاء من أصابه وسوسة في الإيمان · Hisnul Muslim · 3 / 3
((يَقْرَأُ قَوْلَهُ تَعَالَى: ﴿هُوَ الْأوَّلُ وَالْآخِرُ وَالظّاهِرُ وَالْباطِنُ وَهُوَ بِكُلِّ شَيْءٍ عَلِيمٌ﴾)).
Ka karanta fadin Allah Madaukakin Sarki: Shi ne na farko kuma shi ne na karshe kuma shi ne bayyanan ne kuma shi ne boyayye kuma shi mai iko ne akan komai
Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham
Addu’ar wanda aka jarrabeshi da shakka a Imani zikiri 241 Addu’ar biyan bashi
Tushe: Hisnul Muslim — Sheikh Said al-Qahtani · Sauti: hisnmuslim.com
Abin da ke ciki na majiyoyin da aka ambata a sama ne. Ka yaɗa waɗannan fayiloli kyauta, ba tare da izini ko kuɗi ba — ba a sayar da su ko a danganta su ga wani.
plegh.com · Ba tare da rajista ba