GidaAzkarAddu’ar bain-ciki da damuwazikiri 2

Addu’ar bain-ciki da damuwa — zikiri 2

دعاء الهم والحزن · Hisnul Muslim · 2 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْهَمِّ وَالْحَزَنِ، وَالْعَجْزِ وَالْكَسَلِ، وَالْبُخْلِ وَالْجُبْنِ، وَضَلَعِ الدَّيْنِ وَغَلَبَةِ الرِّجَالِ)).

Ya Ubangiji lallai ni ina neman tsari dakai daga Bacin rai da kuma damuwa, da gajiyawa da Kasala, da rowa da tsoro, da dabaibayewar bashi da galabar Mutane

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna