GidaAzkarAddu’a bayan tahiyar karshezikiri 9

Addu’a bayan tahiyar karshe — zikiri 9

الدعاء بعد التشهد الأخير قبل السلام · Hisnul Muslim · 9 / 11

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ يَا أَللَّهُ بِأَنَّكَ الْوَاحِدُ الْأَحَدُ الصَّمَدُ الَّذِي لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يولَدْ، وَلَمْ يَكنْ لَهُ كُفُواً أَحَدٌ، أَنْ تَغْفِرَ لِي ذُنُوبِي إِنَّكَ أَنْتَ الْغَفُورُ الرَّحِّيمُ)).

Ya Ubangiji ina rokonka Ya Allah cewa kai kadai kake wanda ake nufa da bukata wanda bai haifa ba kuma ba'a haife shi ba, kuma bashi da kini mai tashin hanci, kayi mun gafara ga zunubai na lallai kai mai gafara kuma mai jin kai

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna