GidaAzkarAddu’a bayan tahiyar karshezikiri 11

Addu’a bayan tahiyar karshe — zikiri 11

الدعاء بعد التشهد الأخير قبل السلام · Hisnul Muslim · 11 / 11

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِأَنَّي أَشْهَدُ أَنَّكَ أَنْتَ اللَّهُ لاَ إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ الْأَحَدُ الصَّمَدُ الَّذِي لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ وَلَمْ يَكُنْ لَهُ كُفُواً أَحَدٌ)) .

Ya Ubangiji ina Rokonka cewa lallai na shaida babu wani Ubangiji sai kai makadaici abun nufi da bukata wanda bai haifa kuma ba'a haife shi ba kuma bashi da kini mai tashin hanci a gare shi.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna