GidaAzkarAddu’ar fara sallahzikiri 2

Addu’ar fara sallah — zikiri 2

دعاء الاستفتاح · Hisnul Muslim · 2 / 6

Karanta · SauraraFayilar PDF

((سُبْحانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، وَتَبارَكَ اسْمُكَ، وَتَعَالَى جَدُّكَ، وَلاَ إِلَهَ غَيْرُكَ)).

tsarki ya tabbata a gareka ya Ubangiji da kuma godiya a gareka kuma sunanka ya daukaka, haka girmanka ya daukaka, kuma babu wani Ubangiji bayanka

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna