GidaAzkarDaga cikin falalar tasbihi da tahmidizikiri 11

Daga cikin falalar tasbihi da tahmidi — zikiri 11

فضل التسبيح و التحميد، و التهليل، و التكبير · Hisnul Muslim · 11 / 12

Karanta · SauraraFayilar PDF

((إِنَّ أَفْضَلَ الدُّعَاءِ الْحَمْدُ لِلَّهِ، وَأَفْضَلَ الذِّكْرِ لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ)).

Ma’ana: Lalle mafificiyar addu’a ita ce fadin: “Dukkan godiya ta tabbata ga Allah”. Kuma mafificin zikiri shi ne fadin: “Babu abin bautawa da cancanta sai Allah”.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna