GidaAzkarDaga cikin falalar tasbihi da tahmidizikiri 12

Daga cikin falalar tasbihi da tahmidi — zikiri 12

فضل التسبيح و التحميد، و التهليل، و التكبير · Hisnul Muslim · 12 / 12

Karanta · SauraraFayilar PDF

الباقيات الصالحات : سبحان الله والحمد لله ، ولا إله إلا الله ،والله أكبر ،و لا حول ولا قوة إلا بالله

Ma’ana: Ayyuka nagartattu masu wanzuwa su ne fadin: “Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma yabo ya tabbata ga Allah, kuma babu abin bautawa da cancanta sai Allah, kuma Allah ne mafi girma, kuma babu dabara babu karfi sai ga Allah.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna