Gida›Azkar›Istigfari da tuba›zikiri 2
Istigfari da tuba — zikiri 2
الاستغفار و التوبة · Hisnul Muslim · 2 / 6
وَقَالَ صلى الله عليه وسلم: ((يَا أَيُّهَا النَّاسُ تُوبُوا إِلَى اللَّهِ فَإِنِّي أَتُوبُ فِي الْيَوْمِ إِلَيْهِ مِائَةَ مَرَّةٍ)).
Ma’ana: Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Ku tuba zuwa ga Allah domin ni ina tuba a kowace rana zuwa gare shi sau dari.
Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham