GidaAzkarAbinda zai fada ya aikata wanda ya ji ciwozikiri 1

Abinda zai fada ya aikata wanda ya ji ciwo — zikiri 1

ما يقول من أحس وجعا في جسده · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((ضَعْ يَدَكَ عَلَى الَّذِي تَألَّمَ مِنْ جَسَدِكَ وَقُلْ: بِسْمِ اللَّهِ، ثَلاَثاً، وَقُلْ سَبْعَ مَرَّاتٍ: أَعُوذُ بِاللَّهِ وَقُدْرَتِهِ مِنْ شَرِّ مَا أَجِدُ وَأُحَاذِرُ)).

Ka sanya hannuwan ka a wajen da yake maka ciwo a jikinka, ka ce: “Da sunan Allah”. Sau uku, sai kuma ka ce: “Ina neman tsarin Allah da kuma ikonsa daga sharrin abin da na ke ji na ciwo kuma nake jin tsoronsa.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna