GidaAzkarAbinda musulmi zai fada idan ya yabi musulmizikiri 1

Abinda musulmi zai fada idan ya yabi musulmi — zikiri 1

ما يقول المسلم إذا مدح المسلم · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

قَالَ النَّبِيُّ صلى الله عليه وسلم: ((إِذَا كَانَ أَحَدُكُم مَادِحاً صَاحِبَهُ لاَ مَحَالَةَ فَلْيَقُلْ: أَحْسِبُ فُلاَناً وَاللَّهُ حَسِيبُهُ، وَلاَ أُزَكِّي عَلَى اللَّهِ أَحَداً، أَحْسِبُهُ – إِنْ كَانَ يَعْلَمُ ذَاكَ – كَذَا وَكَذَا)).

Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: idan har dayanku babu makawa sai ya yabi abokinsa to ya ce. Ina yi wa wane kyakkyawan zato - Allah dai shi ne makiyayinsa, mai yi masa hisabi, kuma ni ba na tsarkake kowa ga Allaha – Ina zaton shi kaza – da – kaza ne – idan dai ya san hakan game dashi.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna