GidaAzkarZikiran safe da yammazikiri 4

Zikiran safe da yamma — zikiri 4

أذكار الصباح والمساء · Hisnul Muslim · 4 / 24

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ بِكَ أَصْبَحْنَا، وَبِكَ أَمْسَيْنَا ، وَبِكَ نَحْيَا، وَبِكَ نَمُوتُ وَإِلَيْكَ النُّشُورُ)). [وإذا أمسى قال: اللَّهم بك أمسينا، وبك أصبحنا، وبك نحيا، وبك نموت، وإليك المصير.]

Ya Ubangiji dakai muka wayi gari kuma dakai mukayi yammaci, kuma dakai muke Rayuwa kuma dakai muka mutuwa kuma gareka muke tashi

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna