GidaAzkarZikiran safe da yammazikiri 14

Zikiran safe da yamma — zikiri 14

أذكار الصباح والمساء · Hisnul Muslim · 14 / 24

Karanta · SauraraFayilar PDF

((يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ بِرَحْمَتِكَ أَسْتَغيثُ أَصْلِحْ لِي شَأْنِيَ كُلَّهُ وَلاَ تَكِلْنِي إِلَى نَفْسِي طَرْفَةَ عَيْنٍ)).

Ya rayayye tsayyae da kansa ina neman agajinka da rahamarka ka inganta mun al'amura na baki daya kuma kada ka barni da kaina ko daidai da kiftawar Ido

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna