Gida›Azkar›Zikiran safe da yamma›zikiri 12
Zikiran safe da yamma — zikiri 12
أذكار الصباح والمساء · Hisnul Muslim · 12 / 24
((بِسْمِ اللَّهِ الَّذِي لاَ يَضُرُّ مَعَ اسْمِهِ شَيْءٌ فِي الْأَرْضِ وَلاَ فِي السّمَاءِ وَهُوَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُ)) (ثلاثَ مرَّاتٍ).
Da sunan Allah wanda babu abinda yake utarwa da fadin sunansa a cikin sama ne ko kuma a kasa kuma shi mai ji ne masani
Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham