Gida›Azkar›Zikiri bayan kammala alwala›zikiri 1
Zikiri bayan kammala alwala — zikiri 1
الذكر بعد الفراغ من الوضوء · Hisnul Muslim · 1 / 3
(أَشْهَدُ أَنْ لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ وَأَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّداً عَبْدُهُ وَرَسُولُهُ..).
Ma’ana : Ina shedawa babu wani abin bautawa da cancanta sai Allah . kuma ina shaidawa da cewa lalle Annabi Muhammad bawansa ne kuma manzonsa ne .
Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham