GidaAzkarZirin da Allah ya ke kare mutum daga jujalzikiri 1

Zirin da Allah ya ke kare mutum daga jujal — zikiri 1

ما يعصم الله به من الدجال · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((مَنْ حَفِظَ عَشْرَ آيَاتٍ مِنْ أَوَّلِ سُورَةِ الْكَهْفِ عُصِمَ مِنَ الدَّجَّالِ)) ، وَالْاسْتِعَاذَةُ بِاللَّهِ مِنْ فِتْنَتِهِ عَقِبَ التَّشَهُّدِ الْأَخِيرِ مِنْ كُلِّ صَلاَةٍ.

Duk wanda ya kiyaye ayoyi goma na farkon Suratul Kahf, to kan an tsare shi daga jujal. dakuma Yawaita neman tsarin Allah daga fitinan jujal a bayan tahiyar karshe (kafin sallama) a kowacce sallah.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna