GidaAzkarAddu’a yayin bude bakizikiri 2

Addu’a yayin bude baki — zikiri 2

الدعاء عند إفطار الصائم · Hisnul Muslim · 2 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِرَحْمَتِكَ الَّتِي وَسِعَتْ كُلَّ شَيْءٍ أَنْ تَغْفِرَ لِي)).

Ya Allah Ubangiji! Lalle ni ina rokonka da rahamarka wacce ta yalwaci komai da ka gafarta mini.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna