GidaAzkarDaga cikin addu’o’in mark-markazikiri 1

Daga cikin addu’o’in mark-marka — zikiri 1

من أدعية الاستصحاء · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ حَوَالَيْنَا وَلاَ عَلَيْنَا، اللَّهُمَّ عَلَى الآكَامِ وَالظِّرَابِ، وَبُطُونِ الْأَوْدِيَةِ، وَمَنَابِتِ الشَّجَرِ)).

Ya Allah Ubangiji! Ka juyar mana da shi, kada ya yi mana barna. Ya Allah Ubangiji! A zuba shi akan katangu da magudanu da rafika, da kuma jijiyoyin bishiyoyi.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna