GidaAzkarDaga cikin addu’o’in sallar rokon ruwazikiri 3

Daga cikin addu’o’in sallar rokon ruwa — zikiri 3

من أدعية الاستسقاء · Hisnul Muslim · 3 / 3

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ اسْقِ عِبَادَكَ، وَبَهَائِمَكَ، وَانْشُرْ رَحْمَتَكَ، وَأَحْيِي بَلَدَكَ الْمَيِّتَ)).

Ya Allah Ubangiji! Ka shayar da bayinka da dabbobinka, ka watsa rahamarka ka rayar da kasarka wacce ta mutu

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna