GidaAzkarDaga cikin addu’o’in sallar rokon ruwazikiri 2

Daga cikin addu’o’in sallar rokon ruwa — zikiri 2

من أدعية الاستسقاء · Hisnul Muslim · 2 / 3

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ أَغِثْنَا، اللَّهُمَّ أَغِثْنَا، اللَّهُمَّ أَغِثْنَا)).

Ya Allah Ubangiji! Ka shayar da mu, Ya Allah Ubangiji! Ka shayar da mu, Ya Allah Ubangiji! Ka shayar da mu.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna