GidaAzkarAddu’a yayin ziyartar makabartazikiri 1

Addu’a yayin ziyartar makabarta — zikiri 1

دعاء زيارة القبور · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((السَّلاَمُ عَلَيْكُمْ أَهْلَ الدِّيَارِ، مِنَ الْمُؤْمِنِينَ وَالْمُسْلِمِينَ، وَإِنَّا إِنْ شَاءَ اللَّهُ بِكُمْ لاَحِقُونَ، [وَيَرْحَمُ اللَّهُ الْمُسْتَقدِمِينَ مِنَّا وَالْمُسْتأْخِرِينَ] أَسْاَلُ اللَّهَ لَنَا وَلَكُمُ الْعَافِيَةَ)).

Amincin Allah ya tabbata a gareku ma’abotan wannan gida wadanda suke muminai da musulmai, kuma lalle mu in Allah ya so masu riskarku ne, Allah ya jikan wadanda suka gabata daga cikin mu da kuma wadanda suka saura, ina roka mana Allah ya yafe mana mu da ku.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna